Jump to content

Shugaban kasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 07:44, 12 ga Maris, 2019 daga Ammarpad (hira | gudummuwa)
shugaban ƙasar
public office (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na statesperson (en) Fassara da leader (en) Fassara
Bangare na jiha
Yadda ake kira namiji chef d'État, jefe de Estado da valstybės vadovas
Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari tare da tsohon sakataren kasashen waje na Amurka John Kerry

Shugaban Kasa (da turanci Head of State ko Chief of State) shine mutumin dake wakiltar gamayyar tarayyar kasa da tabbatar da sovereign state.[1] ya danganta da irin tsarin mulki da Rabe-raben Karfi, wanda shugaban kasar ke dashi, ko dai ceremonial figurehead ko concurrently the Shugaban Gwamnati. A parliamentary system shugaban kasa shi ake kira da de jure Jagoran Kasa, sannan akwai wani na daban de facto Jagora, mafi yawan cin lokaci mukamin sa shine firayim minista. A banbance, a semi-presidential system tana da duk shugabannin kasan da na gwamnati amatsayin shugabanni de facto na wannan kasar (a aiki sukan raba ayyukan ne tsakanin junan su).

A kasashe masu tsari na parliamentary systems, shugaban kasa shine is typically a ceremonial figurehead wanda a zahiri bashi ne ke gudanar ko jagorantar ayyukan yau da kullum ba na gwamnati ko ba'a bashi damar yin wani aikin data shafi siyasa ba.[2] A kuma kasashen da shugaban kasa kuma shine shugaban gwamnati, shugaban kasar yana zama duka shine ke jagoran kasa kuma babban mai mukami a siyasar kasar, wanda ke zartas da ayyukan shugaban ci (misali. Shugaban kasar Brazil).[1]

Tsohon shugaban kasar Faransa Charles de Gaulle, yayin da suke samar da Constitution of France na yanzu a (1958), yace: dole shugaban kasa yakasance yanada "Ruhi na son kasa" da faransanci "l'esprit de la nation" (da turanci "the spirit of the nation").[3]

Manazarta

  1. 1.0 1.1 Foakes, pp. 110–11
  2. Foakes, p. 62
  3. Kubicek, Paul (2015). European Politics. Routledge. pp. 154–56, 163. ISBN 978-1-317-34853-5.