Q
Q ko q itace harafi ta goma sha bakwai (17) a jerin haruffan rubutu na Latin, wanda ke amfani da su a yanzu wurin harshen Turanci dama wasu yaruka da yawa.[1]
Manazarta
- ↑ "Q" Oxford English Dictionary, 2nd edition (1989); Merriam-Webster's Third New International Dictionary of the English Language, Unabridged (1993); "q," op. cit.