B.B. King
Riley B. King ko B.B. King (16 Satumba 1925 – 14 Mayu 2015) mawakin Amurika ne. An haifi B.B. King a birnin Itta Bena a Jihar Mississippi a cikin ƙasa Amurika.
Hotuna
gyara sashe-
B.B
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.