Jump to content

Mohammed Wonkoye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Wonkoye
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 19 Mayu 1994 (30 shekaru)
ƙasa Nijar
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 175 cm

Amadou Djibo Mohamed Wonkoye (an haife shi ranar 19 ga Mayu 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ko winger na Horoya.

A matsayin ɗan wasan matasa, Wonkoye ya shiga makarantar matasa ta ƙungiyar WAFA ta Ghana. Bayan haka, ya sanya hannu a ASEC a Ivory Coast.

Kafin rabin na biyu na 2014/15, ya rattaɓa hannu a kulob na biyu na Portuguese Braga B.[1]

A cikin 2017, Wonkoye ya rattaɓa hannu kan Horoya a Guinea.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]