Jump to content

Email

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 05:17, 12 ga Maris, 2021 daga Mahuta (hira | gudummuwa) (→‎Manazarta: Gasar Wikipedia ta cikar shekaru 20)

Email Email dai hanya ce ta isar da saƙo a yanar gizo cikin sauƙi da sauri, email aƙwati ne na aika sako daga wani zuwa wani ko daga wata ma'aikata zuwa wata ma'aikata ko wasu mutane da dai sauran su.

Amfanin email

Email yana da matuƙar amfani ga duk wanda yake hulda da yanar gizo domin a email za'a iya aika sako ko ina cikin gaggawa batare da ɓata lokaci ba.

abubuwan dake cikin email

1. Ma'aijiyar saƙo 2. Wajen tura saƙo 3. Wajen share saƙo 4. Farfajiyar mai email [1]

Manazarta

  1. https://mail.google.com/mail/mu/