Jump to content

Adudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Adudu wani dadadden ma'aji ne da mutanen da ke amfani dashi domin ajiye-ajiye na kayayyaki daban-daban.anayinshi da kaba,ana saka mashi kala daban-daban domin yi mashi kwalliya

Abubuwan da ake ajiyewa a ciki

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Kayan sawa
  2. Kayan kwalliya da sauransu

[1]

  1. "adudu - HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator" https://hausadictionary.com/itadudu[permanent dead link]