Jump to content

Angara

Daga Wiktionary

Angara About this soundAngara  wata Jaka jakar mafarauta ce wacce suke amfani da ita don sanya kayansu dama Guzuri lokacin daza suyi tafiya ko balaguro.[1]

Misali

[gyarawa]
  • babammu yana sauri zaije aiki yamanta da angaran sa

Karin Magana

[gyarawa]
  • Angara jikkan mafarauta.

Manazarta

[gyarawa]